Kwamishinan ‘Yan Sandan Abuja, Olatunji Rilwan Disu, ya bayyana cewa wasu daga cikin jami’ansa 140 sun rasu sakamakon tashin-tashina a 2024 Olatunji Rilwan Disu ya ce wasu jami’an sun rasu ne a bakin aiki, yayin da wasu suka rasu a gidajensu sakamakon hawan jini da sauran…
Rikicin ‘Yan Shi’a da Saurasu Sun Jawo Mutuwar ‘Yan Sanda 140 a Abuja …C0NTINUE READING >>>>