Rundunar sojojin Operation Fansan Yamma da ke aiki a Arewa maso Yamma ta yi ƙarin haske kan raɗe-raɗin jefa bam a kan fararen hula bisa kuskure a Sakkwato.
Rundunar ta roki jama’a su rika dogaro da sahihan labarai domin kaucewa yaɗa rahotanni da za su tada hankula game da ayyukan…
Rundunar Sojin Najeriya Ta Yi Magana kan Batun Jefawa Mutane Bama Bamai a Sakkwato …C0NTINUE READING >>>>