Hatsarin Kwale-kwale: Rundunar Sojin Ruwan Nijeriya Ta Ceto Jami’an ‘Yansanda 8 Da Wani A Bayelsa
Jami’an rundunar sojin ruwan Nijeriya sun ceto ‘yansanda takwas da wani a wani hatsarin kwale-kwale da ya afku a jihar Bayelsa.
Kakakin Rundunar Sojin Ruwa, Commodore A….
Rundunar Sojin Ruwan Nijeriya Ta Ceto Jami’an ‘Yansanda 8 Da Wani A Bayelsa …C0NTINUE READING >>>>