A kokarinta na yaki da ta’addanci, Rundunar ‘yan Sandan Jihar Adamawa ta kama wasu mutum 3 daga cikin mambobin wata kungiya mai mutane biyar da ake zargin suna addabar mazauna babban birnin jihar, Yola, ta hanyar amfani da babura da Keke Napep.
A wata sanarwa da Kakakin…
Rundunar yan sandan Adamawa ta kama wasu yan daba dake addabar birnin Yola …C0NTINUE READING >>>>