Rundunar yan sandan jahar Kano, ta gurfanar da wasu mutane biyu , a gaban kotun majistire mai lamba 45, dake zaman ta a unguwar Gyadi-gyadi , karkashin jagorancin Mai Shari’a, Haulat Magaji.
An Gurfanar da Ado Yusuf da kuma Shehu Surajo, da Zargin hada kai don aikata da…
Rundunar yan sandan Kano ta gurfanar wasu yan fashi gaban kotu …C0NTINUE READING >>>>