Ma’aikatar bayar da qgajin gaggawa ta babban birnin tarayya (FEMD) ta bayyana cewa an ceto mutane 105, yayin da rayuka huɗu suka salwanta sakamakon jerin hadɗarurrukan rushewar gine-gine a fadin birnin tarayya a shekarar 2024.
Muƙaddashin daraktan FEMD, Injiniya Abdulrahman…
Rushewar Gini Ya Kashe Rayuka 4, An Ceto Mutane 105 A Abuja A 2024 …C0NTINUE READING >>>>