Sakataren Gwamnatin jihar Ondo, Temitayo Oluwatuyi Oluseye ya yi bankwana da duniya bayan fama da raunin haɗarin motaAn nada Oluseye a matsayin SSG a ranar 24 ga Janairu, 2024, kuma ya yi hidima da kwazo da jajircewa ga jiharsa har zuwa mutuwarsaMutuwarsa ta girgiza al’ummar jihar Ondo…
Sakataren Gwamnatin Jiha a Najeriya Ya Rasu bayan Ya Gamu da Hatsarin Mota …C0NTINUE READING >>>>