Rundunar ‘yan sandan Lagos ta gano sabon salon garkuwa da mutane, inda ake yaudarar mata ta hanyar yin soyayya da su ta yanar gizo ‘Yan sanda sun ceto mata 16 da aka yaudara ta wannan hanyar, inda aka gano suna fuskantar barazana daga masu garkuwa da su Kwamishinan ‘Yan Sanda na…
Salon ‘Yan Ta’adda na Tura Kudi wa Mutane domin Garkuwa da Su ta Yanar Gizo …C0NTINUE READING >>>>