Sanarwar Yiwuwar Kai Harin Ta’addanci Kano Lokacin Maulidi: Mun Cafke Wani Da Bama-bamai

Kwamishinan ‘yansandan jihar Kano, Salman Dogo Garba, ya ce ‘yansanda sun kama wani da ake zargi tare da samun nasarar kwato wasu abubuwa da suka hada da bama-bamai, biyo bayan sanarwar da hukumar ta fitar kan zargin kai harin ta’addanci a jihar.

 

Da yake magana a wani taron…

Sanarwar Yiwuwar Kai Harin Ta’addanci Kano Lokacin Maulidi: Mun Cafke Wani Da Bama-bamai …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment