Sanata Barau Jibrin, mai wakiltar Kano ta Arewa, ya ɗauki nauyin matasa 70 daga jihar Kano don yin karatun digiri na biyu a kasar India.
Wannan shiri na tallafin karatu ya mayar da hankali ne kan bangarorin kimiyya da fasaha, musamman Fasahar zamani (Artificial Intelligence),…
Sanata Barau ya tura matasa 70 karatu kasar India …C0NTINUE READING >>>>