Sanwo-Olu Ya Sanya Hannu Kan Kasafin Kuɗin Naira Tiriliyan 3.366 Na 2025

Gwamnan Jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, ya rattaba hannu kan kasafin kuɗin Naira tiriliyan 3.366 na shekarar 2025.

Hakan ya biyo bayan amincewar Majalisar Dokokin Jihar Legas ta yi da kasafin a ranar Litinin.

Kakakin majalisar, Mudashiru Obasa, ya yaba wa ‘yan majalisar bisa…

Sanwo-Olu Ya Sanya Hannu Kan Kasafin Kuɗin Naira Tiriliyan 3.366 Na 2025 …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment