Sarki Sanusi II Ya Samu Goyon Baya kan Naɗin Hakimin Bichi duk da Abin da Ya Faru …C0NTINUE READING HERE >>>
Majalisar masarautar Bichi ta kai ziyarar nuna goyon baya da mubaya’a ga mai martaba sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi IIWakilan masarautar Biichi sun jaddada cewa suna tare da matakin Sanusi II na naɗa masu sabon hakimi watau Munir SanusiSarkin ya gode masu bisa goyon bayan da suka nuna masa, sannan ya ba su tabbacin cewa zai sake sa ranar rakiyar hakimin
Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da…
>