Sarki Sanusi II Zai Sake Ayyana Wata Rana Ta Naɗa Sabon Hakimin Bichi

Sarki Sanusi II Zai Sake Ayyana Wata Rana Ta Naɗa Sabon Hakimin Bichi …C0NTINUE READING HERE >>>

Sarki Muhammadu Sanusi II, ya bayyana cewa za a sake sanya ranar naɗa ‘Wamban Kano’ a matsayin Hakimin Bichi a Masarautar Kano.

 

LEADERSHIP ta ruwaito cewa, Bichi na ɗaya daga cikin masarautun da gwamnatin jihar Kano ta dakatar watannin baya tare da mayar da masarautar karkashin Masarautar Kano.

Sarkin ya bayyana hakan ne a lokacin da yake karbar tawagar shugabanni masu rike mukamai na masarautar da Malaman addini a fadarsa da ke Kano, ranar Laraba.

 

Idan dai ba a manta…

>

Leave a Comment