Sarkin Musulmi Ya Yi Ta’aziyyar Sheikh Muyideen Ajani, Ya Fadi Rashin da Aka Yi …C0NTINUE READING HERE >>>
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III ya bi sahun masu alhini kan rasuwar sanannen malamin addinin musulunci a jihar OyoSarkin Musulmin ya yi ta’aziyyar Sheikh Muyideen Ajani Bello wanda ya koma ga mahaliccinsa a ranar Juma’a, 6 ga watan Disamban 2024Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III ya bayyana rasuwar malamin a matsayin babban rashi ga al’ummar musulmin jihar Oyo da ƙasa baki ɗaya
Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo…
>