Farashin kayan abinci kamar shinkafa, wake, doya, garri, da taliya ya fara raguwa a kasuwannin Kaduna idan aka kwatanta da tsadar 2024Buhun shinkafa mai nauyin kilo 50 wanda a baya ake siyar da shi N125,000 zuwa N130,000, yanzu ya ruguzo zuwa N120,000-N123,000‘Yan kasuwa kamar Hajiya…
Sauƙi Ya Fara Bayyana, An Fara Sayen Shinkafa, Wake da Masara a Farashi Mai Araha …C0NTINUE READING >>>>