Ana jimamin kisan wata budurwa mai suna Salome Adaidu, mai shekara 24, wadda ake zargin saurayinta Timileyin da kashe ta a Jihar Nasarawa.
Ƴan sanda sun damƙe Timileyin ɗauke da kan Salome cikin jaka a ranar Lahadi, 12 ga Janairu, a kusa da wata coci.
Bayan bincike, an gano gawar…
Saurayi Ya Fille Kan Budurwarsa A Nasarawa …C0NTINUE READING >>>>