Firaministan Serbia Milos Vucevic, ya ce ta hanyar hadin gwiwa da Sin, Serbia ta samu nasarori a bangaren sufurin jiragen kasa. Ya ce kasar ta saye sabbin jirage 5 daga Sin, kuma nan ba da dadewa ba za a kaddamar da layin dogo mai saurin tafiya tsakanin babban birnin kasar Belgrade da…
Shawarar Ziri Daya Da Hanya Daya Ta Ingiza Ci Gaban Serbia …C0NTINUE READING >>>>