Tsohon firaministan kasar Masar Essam Sharaf ya bayyana wa wakilin babban gidan rediyo da telebijin na kasar Sin wato CMG a kwanakin baya cewa, shawarar Ziri Daya Da Hanya Daya ta kawo moriya ga bunkasuwar kasar Masar.
Sharaf ya yi nuni da cewa, a matsayinsa na farfesa na jami’a,…
Shawarar Ziri Daya Da Hanya Daya Ta Kawo Moriya Ga Bunkasar Masar …C0NTINUE READING >>>>