Sheikh Gumi Ya Yi Magana kan Tsaro yayin da Sojoji ke Kokarin Cafke Turji

Malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana cewa kafa Ma’aikatar Kula da Dabbobi za ta taimaka wajen magance matsalar ‘yan bindigaSheikh Gumi ya yabawa gwamnan Kaduna kan tattaunawar sulhu da ake yi da ‘yan bindiga, wanda ya haifar da zaman lafiya a wasu yankunaMalamin…

Sheikh Gumi Ya Yi Magana kan Tsaro yayin da Sojoji ke Kokarin Cafke Turji …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment