Shugaban Asibitin Kwararru na Best Choice dake Kano Auwal Lawal Muhammad ya taya Gwamna Abba Kabir Yusuf murnar cika shekaru 62 da haihuwa, inda ya bayyana shi a matsayin shugaba mai hangen nesa da himma wajen yiwa al’umma hidima cikin wata sanarwa da ya sanyawa hannu, Alh Auwal ya…
Shekaru 62 Na Gwamnan Kano Sun Yi Albarka …C0NTINUE READING >>>>