Shelkwatar Tsaro ta Tabbatar Da Mutuwar Sojoji 6 A Harin Born0

washington dc — 

Shelkwatar tsaro ta Nijeriya (DHQ) ta tabbatar da mutuwar ’yan ta’adda 34 da sojoji shida a wani harin da aka kai sansanin soji da ke Sabon Gari, ƙaramar hukumar Damboa a Jihar Borno.

Daraktan yada labaran tsaro, Manjo Janar Edward Buba ne, ya bayyana hakan a wata…

Shelkwatar Tsaro ta Tabbatar Da Mutuwar Sojoji 6 A Harin Born0 …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment