A ranar 23 ga Janairun 2025, za mu kaddamar da Shirin Bukatun Jama’a (HNRP) na 2025. Shirin ya shafi mutane miliyan 3.6 daga cikin wadanda suka fi fama da rauni a jihohin Borno, Adamawa da Yobe (BAY), inda ake bukatar tallafin Dala miliyan 910.2.
Shirin HNRP a Nijeriya na 2025, na…
Shirin Tallafinmu Ga Nijeriya A 2025 Zai Kai Ga Asalin Mabukata …C0NTINUE READING >>>>