Daniel Bwala ya yi zargin cewa akwai waɗanda suka fara kokarin yi wa shugaban ƙasa, Bola Tinubu barazana kan kudirin harajiHadimin shugaban ƙasar ya ce ya kamata gwamnonin da ba su yarda da kudirin ba su tuntuɓi ƴan majalisar tarayya na jihohinsuYa kuma musanta ikirarin Gwamna Bala…
Shugaba Tinubu na fuskantar zagon kasa kan kudirin haraji – Bwala …C0NTINUE READING >>>>