Shugaba Tinubu Ya Naɗa Sabon Shugaban NCoS bayan Karewar Wa’adin Ɗan Arewa …C0NTINUE READING HERE>>>
FCT Abuja – Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya nada Nwakuche Ndidi a matsayin mukaddashin Konturola-Janar na hukumar kula da gidajen gyaran hali ta ƙasa.
Shugaba Tinubu ya yi wannan naɗi ne sakamakon ƙarewar wa’adin Konturola Janar na yanzu, Haliru Nababa.
Bola Tinubu ya naɗa mukaddashin shugaban hukumar kula da gidajen gyaran hali ta Najeriya
Hoto: @aonanuga1956
Asali: Facebook
Sakataren hukumar kula da hukumomin sibil difens, kashe gobara, shige da fice da gyaran hali ta…
Shugaba Tinubu Ya Naɗa Sabon Shugaban NCoS bayan Karewar Wa’adin Ɗan Arewa …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>