Babban sakataren kwamitin tsakiya na jamâiyyar Kwaminis ta kasar Sin kuma shugaban kasar Sin Xi Jinping ya isa yankin Macao ta jirgin saman musamman da yammacin yau 18 ga wannan wata, inda zai halarci bikin cikar yankin Macao shekaru 25 da dawowa kasar Sin, da bikin kaddamar da…
Shugaba Xi Jinping Ya Isa Yankin Macao …C0NTINUE READING >>>>