Shugaban kasar Sin Xi Jinping zai gabatar da jawabin taya murnar shigowar sabuwar shekarar 2025 da karfe 7 na yammacin ranar Talata, bisa agogon Beijing.
Manyan gidajen talabijin da rediyo na rukunin gidajen talabijin da rediyo na kasar Sin wato CMG, da shafukansu na yanar gizo, da…
Shugaba Xi Na Kasar Sin Zai Gabatar Da Jawabin Maraba Da 2025 …C0NTINUE READING >>>>