Shugaba Xi Ya Aike Da Sakon Ta’aziyya Ga Shugaban Riko Na Koriya Ta Kudu

A yau Lahadi, shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya aike da sakon ta’aziyya ga shugaban riko na kasar Koriya ta Kudu Choi Sang-mok, bisa asarar rayuka da ta faru, sakamakon hadarin jirgin saman fasinja na kamfanin Jeju Air.

Shugaba Xi ya ce ya kadu da jin asarar rayuka masu yawa da…

Shugaba Xi Ya Aike Da Sakon Ta’aziyya Ga Shugaban Riko Na Koriya Ta Kudu …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment