Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya bayar da umarnin aiwatar da dukkanin matakan da suka wajaba, na ceton rayukan jama’ar da girgizar kasa mai karfin maki 6.8 ta aukawa, a wata gunduma ta jihar Xizang mai cin gashin kai dake kudu maso yammacin kasar da safiyar jiya Talata.
Shugaba Xi,…
Shugaba Xi Ya Ba Da Umarnin Aiwatar Da Dukkanin Matakan Da Suka Wajaba Na Ceto Biyowa Bayan Girgizar Kasa A Xizang …C0NTINUE READING >>>>