Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya mika sakon ta’aziyyar rasuwar tsohon shugaban Amurka Jimmy Carter ga takwaransa na Amurka Joe Biden, yana mai bayyana marigayi Carter a matsayin wanda ya yayata manufofi da aiwatar da matakai a fannin bunkasa alakar diflomasiyya tsakanin kasashen…
Shugaba Xi Ya Mika Sakon Ta’aziyyar Rasuwar Tsohon Shugaban Amurka Jimmy Carter …C0NTINUE READING >>>>