Shugaban Ƙaramar Hukuma Ya Naɗa Hadimai 60 A Kano

Shugaban Ƙaramar Hukumar Nassarawa a Jihar Kano, Yusuf Imam, wanda aka fi sani da ‘Ogan Boye,’ ya naɗa mutane 60 a matsayin hadimai domin taimakasa masa wajen inganta ayyukan gwamnati da ci gaban al’umma.

A cikin wata wasiƙa mai kwanan wata 6 ga watan Janairu, 2025, da…

Shugaban Ƙaramar Hukuma Ya Naɗa Hadimai 60 A Kano …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment