Shugaban ƙasar Ghana, Nana Akufo-Addo, ya sanar da shirin soke buƙatar takardun biza ga dukkan ‘yan Afirka kafin ƙarshen shekarar 2024. Wannan mataki zai bai wa Ghana damar shiga tsarin zirga-zirgar bai ɗaya tsakanin ta da sauran ƙasashen Afirka.
Wannan sanarwa na daga…
Shugaban Ghana ya soke neman biza kafin shiga kasar …C0NTINUE READING >>>>