Shugaban Karamar Hukumar Soba Ya Tallafa Wa Kiristoci Da Buhunan Shinkafa Fiye Da 500

Kungiyar kiristoci ta Nijeriya, CAN ta yabawa shugaban karamar hukumar Soba, Hon. Muhammad Lawal Shehu, bisa gudunmawar shinkafar da ya bai wa mambobinsu a lokacin bukukuwan Kirsimeti.

 

Shugaban CAN na Soba, Fasto Nazaral Daniel John wanda ya bayyana godiyarsa bayan karbar…

Shugaban Karamar Hukumar Soba Ya Tallafa Wa Kiristoci Da Buhunan Shinkafa Fiye Da 500 …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment