Kungiyar Kiristocin Arewa ta yi watsi da zargin cewa kudirin harajin shugaba Bola Tinubu yana adawa da yankin Arewa CHAIN ta bayyana haka ne yayin gudanar da wani taron tattaunawa a jihar Kaduna kan batun haraji da tasirinsa ga al’umma Shugabannin kungiyar sun yi kira da a rungumi…
Shugabannin Kiristocin Arewa Sun Goyi bayan Kudirin Harajin Tinubu …C0NTINUE READING >>>>