Yau Talata, shugaban kasar Sin da takwaransa na kasar Rasha Vladimir Putin sun aikawa juna sakon murnar sabuwar shekara ta 2025.
A cikin sakonsa, Xi ya ce, Sin ba za ta canja sha’aninta na zurfafa yin kwaskwarima a gida da ingiza zamanintarwa iri na kasar Sin da ma gaggauta wanzar da…
Shugabannin Sin Da Rasha Sun Mikawa Juna Sakon Murnar Sabuwar Shekara …C0NTINUE READING >>>>