Firaministan kasar Malaysia, Dato’ Seri Anwar, ya yi hira da wata wikiliyar CMG a kwanan baya, inda ya ce, kasar Sin na son fahimtar al’adu na sauran kasashe, da tunaninsu na musamman. Wadannan abubuwa tushe ne ga zumuncin da ya kasance tsakanin kasashen 2, gami da sanya Sin zama…
Sin Aminiyar Kasar Malaysia Ce Ta Hakika …C0NTINUE READING >>>>