Sin Da Amurka Sun Tsawaita Yarjejeniyar Hadin Gwiwa A Fannin Raya Kimiyya Da Fasaha Da Karin Shekaru 5

Sin Da Amurka Sun Tsawaita Yarjejeniyar Hadin Gwiwa A Fannin Raya Kimiyya Da Fasaha Da Karin Shekaru 5 …C0NTINUE READING HERE>>>

Wata sanarwa da ma’aikatar kimiyya da fasaha ta kasar Sin ta fitar, ta ce a jiya Jumma’a kasashen Sin da Amurka, sun sabunta yarjejeniyar hadin gwiwa a fannin raya fannonin kimiyya da fasaha zuwa karin shekaru 5. A baya ma dai an sha sabunta wannan yarjejeniya da sassan biyu suka kwashe gomman shekaru suna aiwatarwa. Kuma sabon zangonta a wannan karo zai fara ne tun daga ranar 27 ga watan Agustan shekarar nan ta 2024.

 

Tun a ranar 31 ga watan Janairun shekarar 1979, shugaban…

Sin Da Amurka Sun Tsawaita Yarjejeniyar Hadin Gwiwa A Fannin Raya Kimiyya Da Fasaha Da Karin Shekaru 5 …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment