Sin Na Kara Zurfafa Sauye Sauye A Fannin Hada Hadar Kudade

Sin Na Kara Zurfafa Sauye Sauye A Fannin Hada Hadar Kudade …C0NTINUE READING HERE >>>

Tun daga farkon shekarar bana, cibiyoyin hada-hadar kudi na kasar Sin na ci gaba da fadada kwazo, wajen samar da hidimomin kudade ga sashen tattalin arziki mai nasaba da sarrafawa, da sayar da hajoji da hidimomi, kana sun kara zurfafa sauye-sauye da bude kofa. 

 

Tun daga watan Satumba da ya gabata, hukumomin dake lura da ka’idojin hada-hadar kudade na kasar, sun gabatar da matakai na kara aiwatar da manufofi, domin ingiza cimma nasarar gina tattalin arziki da ake fata a…

>

Leave a Comment