Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Lin Jian, ya ce Sin na maraba da abokai daga kasashen waje, da suka kara mayar da hankali da ziyartar kasar. Lin Jian ya yi tsokacin ne yayin taron manema labarai na Talatar nan, lokacin da aka bukaci ya yi karin haske game da…
Sin Na Maraba Da Abokai Daga Kasashen Waje Da Suka Kara Mayar Da Hankali Da Ziyartar Kasar …C0NTINUE READING >>>>