Ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin ta fitar da wata shawara da aka yanke game da daukar matakan martani a kan wasu kamfanonin sarrafa makamai na Amurka guda 7 da kuma wasu jami’ai masu nasaba da hakan, a yau Juma’a.
A yayin gudanar da taron manema labarai na kulli yaumin da aka…
Sin Ta Dauki Matakin Martani Kan Kamfanonin Makamai Na Amurka …C0NTINUE READING >>>>