Kasar Sin ta sanya hannu kan wasu takardu tare da wakilan bangaren falasdinawa, don mika rukuni biyu na kayayyakin agajin gaggawa ga falasdinawa a zirin Gaza.
A cewar ofishin jakadancin Sin dake Masar, an yi bikin sanya hannu kan takardun ne a ranar Litinin, a kan idon jakadan Sin…
Sin Ta Gabatar Da Rukuni 2 Na Kayayyakin Agajin Gaggawa Ga Al’ummun Gaza Ta Mashigin Kasar Masar …C0NTINUE READING >>>>