Sin Ta Goyi Bayan Kudurin Kafa Rundunar Wanzar Da Zaman Lafiya Ta AU A Somaliya

A ranar 27 ga Disamba, kwamitin sulhu na majalisar dinkin duniya ya kada kuri’ar amincewa da kudurin da zai ba da izinin kafa wata runduna ta kungiyar hadin kan Afirka, watau AU mai lakabin AUSSOM, da za ta yi aikin wanzar da zaman lafiya a kasar Somaliya.

A kuri’ar da aka kada,…

Sin Ta Goyi Bayan Kudurin Kafa Rundunar Wanzar Da Zaman Lafiya Ta AU A Somaliya …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment