Sin Ta Samar Da Yuan Biliyan 6.66 Don Gudanar Da Ayyukan Farfado Da Kauyuka Dake Yankunan Kananan Kabilu

Kasar Sin ta samar da kudade har yuan biliyan 6.66, kwatankwacin dalar Amurka miliyan 926.5, domin gudanar da ayyukan farfado da kauyuka, na yankuna masu tarin kananan kabilu a kasar.

Da yake tabbatar da hakan, daraktan hukumar lura da harkokin kabilun kasar Sin Pan Yue, ya ce za a yi…

Sin Ta Samar Da Yuan Biliyan 6.66 Don Gudanar Da Ayyukan Farfado Da Kauyuka Dake Yankunan Kananan Kabilu …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment