Sin Ta Samu Cikakken Ci Gaba Daga Dukkanin Fannoni …C0NTINUE READING HERE >>>
Firaministan Nepal Khadga Prasad Sharma Oli, ya ce Sin ta samu cikakken ci gaba, kuma daga dukkanin fannoni, wanda ya hada da raya ilimi, da kiwon lafiya, da bunkasa tattalin arziki, da samar da manyan ababen more rayuwa, da bunkasa kimiyya da fasaha na zamani. Sauran sun hada da zamanantar da zamantakewar al’umma baki daya, da aikin noma, da raya masana’antu, da cinikkaya da kasuwanci, da kuma kare muhalli da sauransu.
Mista Oli, ya bayyana hakan ne kwanan baya, yayin…
>