Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Mao Ning, ta ce Sin za ta ci gaba da yayata hadin gwiwar raya tattalin arzikin yankin Asiya da Fasifik, karkashin cikakkiyar yarjejeniyar yankin ta RCEP, a dukkanin fannoni bisa yanayi mai karko, tare da goya bayan daga darajar…
Sin Ta Sha Alwashin Ci Gaba Da Yayata Hadin Gwiwar Raya Tattalin Arzikin Yankin Asiya Da Fasifik Karkashin Yarjejeniyar RCEP …C0NTINUE READING >>>>