Sin Ta Yi Bikin Tunawa Da Wadanda Aka Hallaka Yayin Kisan Kiyashin Birnin Nanjing …C0NTINUE READING HERE>>>
A yau Juma’a ne mazauna birnin Nanjing suka yi bikin tunawa da mutanen birnin da aka hallaka kimamin 300,000, yayin kisan kiyashin da ya auku a lokacin yakin duniya na 2. Kaza lika, gwamnatin kasar Sin ta yi bikin makokin mamatan.
Tun da karfe 8 na safiyar Juma’ar nan ne aka sauko da tutar kasar Sin zuwa rabin sanda, a babban dakin tunawa da mamatan da dakarun kasar Japan suka hallaka a birnin Nanjing.
Da misalin karfe 10 da minti 1 na safiya kuma aka kunna jiniya. A lokaci…
Sin Ta Yi Bikin Tunawa Da Wadanda Aka Hallaka Yayin Kisan Kiyashin Birnin Nanjing …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>