Sojoji Sun Durfafi ‘Yan Ta’addan Lakurawa, Sun Samu Tarin Nasarori …C0NTINUE READING HERE>>>
Dakarun rundunar sojojin Najeriya na ci gaba da samun nasarori a kan ƴan ta’addan Lakurawa a jihohin Kebbi da Sokoto da ke yankin Arewa maso YammaRundunar sojojin ta musamman ta yi nasarar ragargazar ƴan ta’ddan na Lakurawa a jihohin guda biyu da ke Arewacin NajeriyaSojojin sun yi nasarar lalata sansanonin ƴan ta’addan guda 22 yayin da suke ci gaba da ƙoƙarin ganin sun fatattake su daga Najeriya
Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin…
Sojoji Sun Durfafi ‘Yan Ta’addan Lakurawa, Sun Samu Tarin Nasarori …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>