Dakarun runduna ta 1, reshen Sector 2 na atisayen Fansar Yamma, sun samu nasarar kashe wani babban shugaban ‘yan ta’adda, Alhaji Ma’oli, tare da wasu mayaƙansa a jiya 26 ga Disamba, 2024, a Jihar Zamfara.
Wata sanarwa daga Ko’odinetan Sadarwa na haɗin gwuiwa, Laftanar Kanal…
Sojoji Sun Kashe Shugaban Ƴan Ta’adda A Zamfara …C0NTINUE READING >>>>