Dakarun rundunar hadin gwiwa ta Fansar Yamma da ke aiki a Arewa maso yamma sun tarwatsa sansanonin ‘yan ta’adda da dama a kusa da tsaunin Bichi a karamar hukumar Danmusa ta jihar Katsina.
Sojojin tare da hadin gwiwar rundunar sojin sama sun kashe ‘yan ta’adda da dama tare da…
Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda Da Dama Tare Da Tarwatsa Sansanoninsu A Katsina …C0NTINUE READING >>>>