Sojojin Nijeriya sun lalata haramtattun matatun guda 20 a yankin Niger Delta, yayin da suka kama mutane takwas da ake zargi da satar mai har lita 90,000.
Kakakin Sojojin Nijeriya runduna ta 6, Laftanar Kanal Danjuma Jonah Danjuma, ya bayyana a Fatakwal cewa wannan nasara ta biyo bayan…
Sojoji Sun Lalata Matatun Mai 20 A Yankin Niger Delta …C0NTINUE READING >>>>