Gwamnatin Jihar Katsina ta yaba da haɗin gwiwar sojojin sama da na kasa wajen kawar da sansanonin ƴan bindiga a tsaunin Bichi Rahotanni sun nuna cewa sojoji sun samu nasarar kashe wasu gagga-gaggan ƴan bindiga da dama ciki har da Manore da Lalbi Gwamnatin Katsina ta ce nasarar…
Sojoji Sun Sha Yabo kan Kashe Gagga Gaggan ‘Yan Bindiga, Manore da Lalbi …C0NTINUE READING >>>>